Rundunar Soji ta yi wa Janar xin da ake zargi da maguxi a zaven Ekiti ritaya
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da yin ritaya ga Manjo Janar Aliyu Momoh, kwamandan sojojin da suka saka ido a zavuvvukan jihohin Ekiti da Osun shi da wasu manyan sojoji uku da ake zargin sun yi amfani da qarfi da kuma kuxi wajen tauye wa masu zave haqqinsu a zaven Gwamna na Jihar Ekiti.