Rundunar ’yan sanda ta kasa ta yi alwashin zakulo makasan jami’anta
Rundunar ’yan sanda ta kasa ta yi alwashin gurfanar da wadanda ke da hannu cikin kisan jami’an tsaro da aka yi a kauyen Alakyo da ke karamar Hukumar Lafiya a Jihar Nasarawa.