Rushe gidaje a Jos: Dattawan Jasawa sun bukaci Gwamnatin Tarayya ta sanya baki

kungiyar Dattawan Jasawa da ke Jos a Jihar Filato, ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta sanya baki don hana gwamnatin jihar rushe gidajen jama’a da take yi a garin Jos.