Rushewar bene ta jikkata mutum biyar a Jami’ar Jihar Kano

Mutum biyar ne suka jikkata a yayin da wani gini mai hawa uku a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano da ke Wudil ya rushe.