Ruwa ya tafi da wasu yara biyu a Ikko

Wata mata mai suna Taiwo Saka, mai shekaru 26 ta bayyana yadda ruwan sama ya tafi da danta Ayemide, mai kimanin shekaru biyar, a karshen makon da ya gabata.