Sabo faifan bidiyo ya nuna ’yan matan Chibok 15 a raye
Gidan talabijin na CNN da ke Amurka ya saki wani sabon faifan bidiyo da ya samu mai dauke da hotunan ’yan mata 15 da ake kyautata zaton wasu ne daga cikin ’yan mata 243 da aka sace a garin Chibok na Jihar Borno shekara biyu da suka gabata. A ranar 14 ga watan Afrilun 2014 […]

Gidan talabijin na CNN da ke Amurka ya saki wani sabon faifan bidiyo da ya samu mai dauke da hotunan ’yan mata 15 da ake kyautata zaton wasu ne daga cikin ’yan mata 243 da aka sace a garin Chibok na Jihar Borno shekara biyu da suka gabata. A ranar 14 ga watan Afrilun 2014 ne wasu da ake zargin ’yan Boko Haram ne suka sace ’yan matan daga makarantar sakandare ta garin na Chibok.