Sabon Gwamnan Yobe ya auri ‘yar tsohon Gwamna

Sabon gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya auri ‘yar tsohon gwamnan jihar mai barin gado Ibrahim Gaidam, kwana daya bayan rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar Yobe. A jiya Alhamis ne aka yi bikin daurin auren sabon gwamna Mai Mala Buni da amaryarsa Adama Ibrahim Gaidam a garin Sabon Fegi da ke Damataru […]

Sabon Gwamnan Yobe ya auri ‘yar tsohon Gwamna

Mai Mala Buni

Sabon gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya auri ‘yar tsohon gwamnan jihar mai barin gado Ibrahim Gaidam, kwana daya bayan rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar Yobe.

A jiya Alhamis ne aka yi bikin daurin auren sabon gwamna Mai Mala Buni da amaryarsa Adama Ibrahim Gaidam a garin Sabon Fegi da ke Damataru babban birnin jihar Yobe.