Sabon rikici kabilanci ya yi sanadin mutuwar mutum hudu a Benuwe
Sabon rikicin kabilanci ya yi sanadin mutuwar kimanin mutum hudu a garin Ogobia da ke yankin Ugboju da ke karamar hukumar Otukpo a jihar Benuwe.