Sabon Shirin Aminiya na WATA SABUWA
Jaridar Aminiya ta ƙaddamar da sabon shirin nishaɗi mai suna Wata Sabuwa. Shirin zai riƙa kawo muku labarai da rahotanni daga masana’antun fina-finai da waƙoƙi na gida da ma na sauran ƙasashen duniya.
Dauda Kahutu Rarara Hoto: Sai Maikatanga
Jaridar Aminiya ta ƙaddamar da sabon shirin nishaɗi mai suna Wata Sabuwa.
Shirin zai riƙa kawo muku labarai da rahotanni daga masana’antun fina-finai da waƙoƙi na gida da ma na sauran ƙasashen duniya.