Sabon shugaban ‘yan sanda ka yi shirin magance magudin zabe -PDP

Kungiyar kamfe na dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP (PPCO)  ta bukaci sabon Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya na riko, AIG Abubakar Adamu Muhammed da ya tabbatar sahihancin aikin hukumar ‘yan sandan Najeriya. Daraktan sadarwa na kungiyar Kola Ologbondiyan ya bukaci sabon shugaban ‘yan sandan Najeriya da ya yi watsi da shirin da […]

Sabon shugaban ‘yan sanda ka yi shirin magance magudin zabe -PDP

Kungiyar kamfe na dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP (PPCO)  ta bukaci sabon Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya na riko, AIG Abubakar Adamu Muhammed da ya tabbatar sahihancin aikin hukumar ‘yan sandan Najeriya.

Daraktan sadarwa na kungiyar Kola Ologbondiyan ya bukaci sabon shugaban ‘yan sandan Najeriya da ya yi watsi da shirin da wasu ‘yan siyasa ke da shi na yin magudin zaben 2019.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta