Sabuwar kungiyar marubuta labarun fim ta gudanar da taron farko a Kano

A ranar Asabar da ta gabata ce wata sabuwar kungiyar marubuta labarun fina-finan Hausa, Guild of Kannywood Screen Writers ta gudaar da taronta na farko a dakin Karatu na Murtala Muhmmad da ke Kano.