Sace sandar majalisa: ‘Yan sanda sun kama Sanata Omo-Agege

‘Yan sanda sun kama Sanata Ovie Omo-Agege wanda ake zargi da jagorantar wasu gungun mutum biyar domin sace sandar majalisar da safiyar yau. An kama Omo-Agege ne da misalin karfe 1.50 bayan an kammala zaman yau.

Sace sandar majalisa: ‘Yan sanda sun kama Sanata Omo-Agege

‘Yan sanda sun kama Sanata Ovie Omo-Agege wanda ake zargi da jagorantar wasu gungun mutum biyar domin sace sandar majalisar da safiyar yau.

An kama Omo-Agege ne da misalin karfe 1.50 bayan an kammala zaman yau.

Kofin Duniya: Jamus ta lallasa Curaçao da ci 7 a wasan farko

Mahaifinmu ba shi da ciwon suga – Ɗan Janar Rabe

Sojoji sun daƙile harin Boko Haram, sun ceto mutum 9 a Borno

’Yan sanda sun kashe ’yan fashi 3 a Binuwai