Sagir Takai ya ki bin Shekarau APC

Tsohon na hannun daman tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau Malam Salihu Sagir Takai ya nuna cewa ba zai bi tsohon uban gidansa ba, Malam Shekarau. An ga alamar hakan ne a lokacin da Sagir Takai ya ki ziyarar goyon baya da sabon shugaban riko na Jam’iyyar PDP a Kano, Rabiu Sulaiman Bichi kamar […]

Sagir Takai ya ki bin Shekarau APC
Sagir Takai ya ki bin Shekarau APC

Tsohon na hannun daman tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau Malam Salihu Sagir Takai ya nuna cewa ba zai bi tsohon uban gidansa ba, Malam Shekarau.

An ga alamar hakan ne a lokacin da Sagir Takai ya ki ziyarar goyon baya da sabon shugaban riko na Jam’iyyar PDP a Kano, Rabiu Sulaiman Bichi kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito su tare a hoto.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa