#Sakamakon Zaben Bayelsa: APC ta lashe Karamar Hukumar Jonathan
Dan takarar Gwamnan jihar Bayelsa na jam’iyyar APC, Chief David Lyon, ya samu nasara a Karamar Hukumar Ogbia ta Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan. David Lyon na APC ya samu kuri’u 58,016. Yayin da Dan takarar jam’iyyar PDP Douye Diri, ya samu kuri’u 13, 763.
Dan takarar Gwamnan jihar Bayelsa na jam’iyyar APC, Chief David Lyon, ya samu nasara a Karamar Hukumar Ogbia ta Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan.
David Lyon na APC ya samu kuri’u 58,016. Yayin da Dan takarar jam’iyyar PDP Douye Diri, ya samu kuri’u 13, 763.