Sakamakon Zaben Kogi: PDP ta lashe Mazabun Igalamela/Odolu
Dan takarar Gwamnan Kogi, Wada Musa na jam’iyyar PDP ya lashe mazabun Igalamela/Odolu. A zaben da aka yi jiya Asabar. PDP ta samu kuri’u 11,000 yayin da dan takarar Gwamna na APC Yahaya Bello ya samu kuri’u 8,075.