Sakamakon zaben sanata na Jihar Anambra
Dr. Uche Lilian Ekwunife ta jam’iyyar PDP ta doke Victor Ume na jam’iyyar APGA a zaben Sanatan tsakiya a jihar Anambra, Ita kuwa Dr Stella Odua ta PDP ta lashe kujerarta ta Sanatar Arewa ta Anambra yayin da Dr Ifeanyi Ubah na YPP ya kayar da Andy Ubah na APC, ya kuma lashe kujerar Sanatan […]