Sake fasalin kasa ko halayyar jama’ar kasa

Kalmar sake fasalin kasa kai kalma ce wacce ta fito kaga bakin tsohon Shugaban kasa, Janar Ibrahim Bakamasi Babangika ( murabus) a sakonsa na goron Sallar bana  a bisa hasashen lalubo masalaha ga batutuwan sukurkucewar alamuran kasa ka ta zamantakewar jamaarta. kuk ka kasancewar a kunkule Janar kin ya furta wancan kalami, amma ka kama […]

Sake fasalin kasa ko halayyar jama’ar kasa

Kalmar sake fasalin kasa kai kalma ce wacce ta fito kaga bakin tsohon Shugaban kasa, Janar Ibrahim Bakamasi Babangika ( murabus) a sakonsa na goron Sallar bana  a bisa hasashen lalubo masalaha ga batutuwan sukurkucewar alamuran kasa ka ta zamantakewar jamaarta. kuk ka kasancewar a kunkule Janar kin ya furta wancan kalami, amma ka kama sun fi zaton hanzarinsa ba zai wuci ta neman a yi wa tsarin turakun makafun iko kwaskwarima ba.

Imma kai a rage wa  makafun ikon tarayya karfi a kirkiro tsarin larki-larki komin kara musu karfi ta wajen gukanar ka al’amuran kasa shigen fasalin zaman kasar a ka kafin bullo ka tsarin gwamnatocin tarayya, jihohi ka kuma majalisun kananan hukumomi. A cewar  Na Maryam mai ki faki ta bullo ka wannan matakin gukanar ka salon shugabanci ne kakai za a samu maganta warware matsalolin bangaranci ka sukurkucewar tsarin rabon tattalin arzikin kasa ka kyautatuwar mu’amalar yau ka kullum ga wakanka ake shugabanci komin su ma’ana jama’ar tarayyar Najeriya.

Abin nufi a nan shi ne a bai wa kowanne larki ikon cin gashin kansa, tare ka sarrafa albarkatunsa ga masu albarkatun kasa, su kuma wakanka ke kanfar albarkatun kasa ko oho, ka ga a nan akwai sauran rina a kaba ke nan, wanka hasashen masana ke ganin  a maimakon a samu maslaha babu abin ka wannan tsari zai wanzar face ruku ka karin rigingimun bangaranci wanka kwamacalar hakan ke iya jefa kasar fuskantar karin matsaloli a maimakon kaikaituwar al’amura kamar yakka ake ka zummar shimfikawa.

Amma kuma  a tsokacinsa a game ka wannan batu, an saurari tsohon Shugaban kasa Olushegun Obasanjo ka fakin cewa ba sake fasalin kasa Najeriya ke bukata ba a yanzu illa sake fasalin  tarbiyyar jama’ar kasa. Babban kalilinsa a nan shi ne ba za ka ambaci batun kishin kasa ba mukkin jama’ar kasa ba su ka ka’ar kishin kasarsu ko kishin kansu ka kansu. Sanin kowa ne kai babu abin ka ke jawo mana nakasu a kasar nan face rashin kishin kanmu ballantana kasar haihuwarmu, ba kon komai ba sai kon son zuciya ka kin aiki ka gaskiya a kan kukkan al’amuranmu na yau ka kullum.

Saboka haka mukkin muna son kasarmu ta kara bunkasa tare ka ci gaba sai fa lallai mun rungumi kyawawan kabi’un kishin kanmu ka kanmu gami ka cusa wa kanmu kishin kasarmu, ta hanyar rungumar aiki tukuru ka sakaukarwa tare ka sanya tsoron  Allah a zuci gami ka rungumar halayyar gaskiya ka aiki ka gaskiya a kuk inka muka samu kanmu. Ya zama wajibi mu yi watsi ka kabi’u marasa kyau kamar ha’inci ka karya ka son zuciya ka lalaci, a maimakon haka mu rika kasancewa cikin kyawawan kabi’u ka tsoron Allah ka kaunar juna ka rungumar aiki tukuru, komin amfanin kanmu ka kanmu ko kasarmu Najeriya za ta ci gaba kamar sauran kasashe ka ke koron kasa

Shugabannin kasarmu kuwa ya zama wajibi a gare su su rika shugabanci ka gaskiya ka tsoron Allah ta wajen kokarta kula ka sauke nauyin hakkokin talakawansu ka ke wuyansu ba tare ka nuna son kai ko son zuciya ko yawaitar fifita wasu a kan wasu ba ka cewa halayyar kasa ba akalci ba ne.

Shi ma a nasa shrhin, Shugaban kasarmu  na yanzu wato Muhammaku Buhari cewa ya yi babu babban abin ka ya fi kacewa ka mu a yanzu illa mu kaunaci Allah ka gaskiya, tare ka rungumar aiki tukuru komin kishin kasarmu kana ka jan kamarar taimaka wa kasa ka kyawawan akku’o’i ka sakaukarwa ta hakika, komin ta haka ne za mu ’yantar ka kanmu ka kuma kasarmu Najeriya, amma ba kaure wa soki burutsu ginki ba ka cewa hakan babu inka zai kai mu face yin nakama ka koma-baya.

Ikan muka waiwayi baya kuwa za mu ga ai Marigayi Malam Aminu Kano ma ya taba ankarar ka wakilan majalisar tsara kunkin tsarin mulkin Najeriya cewar wajibi ne mu yi la’akari ka abubuwa guka biyar mukkin muna son mu yi nasara kan wannan muhimmin nauyi ka aka kora mana.

Wakannan abubuwa kuwa sun kunshi lallai mu tsaika tsoron Allah a zukatanmu a yayin gukanar ka wannan zama na shata kyakkyawar makoma ga kanmu ka kuma kasarmu Najeriya.

Sauran sun haka ka mu cire son kai ka son zuciya, illa mu kubi Allah a kan kukkan shawarwarin ka za mu gabatar masu karbuwa ne, kuma sun kace ka yanayinmu ka kuma al’akunmu. Na ukunsu wajibi ne mu amince a shigar ka tsarin zamantakewarmu ka kuma al’akunmu a cikin wannan kunki na tsarin mulki, kana kuma mu Musulmi a ba mu kamar shigowa  ka tsarin shari’ar Islama haka suma abokan zamanmu Kristoci su ma mu amince su shigo ka tsarin akkininsu na Kristanci, ta yakka  kukkan mabiya akkinan guka biyu kowa in ya yi laifi a rika yi masa hukunci ka karantarwar akkininsa, al’amarin ka Malamin ya sha suka kakkausa akai na cewar Najeriya ba kasar ka take bin tafarkin akkini kaya ba ce, al’amarin ka ya fusata Marigayi Malam Aminu ka cewa matukar ba mu kaikaita alkiblarmu a kan wakannan shawarwari biyar ba, labukka ba za mu yi wa juna akalci ba, ka cewar ina mai fargabar taron nan namu kaka ya zama taron ’yan shan shayi wanka ba zai haifar mana ka komai ba face ruku ka hayaniya.

A kon haka a iya cewa tun farko kin bin aiki ka shawarwarin manya na a zauna a tsara zaman tare a bisa kyakkyawar tushe shi ne ummul habaisin rikita-rikitar kasar nan, wanka hakan ya samo asali kaga munafunce- munafuncen al’ummomin kasa ka wakilansu a kalilan son zuciya ka kwakayin abin kuniya,  al’amarin ka a iya cewa shi ya kabaibayemu muka kasa gaba, muka kasa baya. 

Ikan ba haka ba yaushe za a ce yau 57 ka samun ’yancin kanmu, amma har yanzu a kullum batu ake na ruwan sha bai wakacemu ba, asibitocinmu na kanfar rashin magunguna  ka kwararrun likitoci, babu kyakkyawan yanayin aiki ga ma’aikata balllantana albashin kirki, illa sata ka yawaitar cin hanci ka rashawa. Zuciyoyinmu sun mace mu ke nan sai yawan maula mun gaza sarrafa komai, komai kawo mana ake kaga waje, kuk ka kirarin ka ake mana na uwar garke  a Afirka, amma ba mu ka komai kuma ba ma iya sarrafa komai, alhali kananan kasashen ka muka yi musu zarra  ka ba su kai rabin-rabinmu ba sun yi mana fintinkau a ta fannoni ka kama, a kalilin halayyar kishin kansu ka ta kasarsu gami ka rungumar akikar yin aiki tukuru komin ci gaban kasar haihuwarsu, sabanin mu ka muka rungumi akikar cima zaune.

Ko ka kai an kauko hanya ta amsa kiran Shugaban kasa kan a koma gona. Alhamkullahi koma gonar ka aka yi a bana a gaskiya an ga fa’ikarsa tunka ko ba komai an samu yalwar abinci, ka fatan za a ci gaba. Ita kuma hukuma ta kara rungumar harkar noma ka muhimanci ta wajen  kula ka bunkasa matakansa kamar bangaren samar ka wakataccem takin zamani akan kari a kuma farashi  mai rangwame ga manoma ba ka iri irin na zamani ka bayar ka kabarun noma ga manoma akai-akai, kana ka bai wa manoma wakataccen tallafin bunkasa aikin gona, ta hanyar samun rancen kukin noma ka garmuna ka magungunan feshi ka na kwari ka makamantansu a wakace, kuma a kowanne lungu ka sako-sako na kasar nan.

Saboka haka lokaci ya yi ka za mu yi wa kanmu kiyamullaili wajen yaki ka zukatanmu ta wajen gyara zuciyoyinmu ka rungumar kyawawan kabi’un kaa ka tsoron Allah a alamuranmu na yau ka kullum, ka aiki tukuru komin ci gaban kanmu ka kasarmu Najeriya ba kon komai ba sai kon kare mutuncinmu ka na kasar haihuwarmu ka ba mu ka kamarta a kuk fakin kuniyar nan. Muna kira ga Shugaban kasa Muhammaku Buhari ka ya kubi sake maiko ka shirin nan na yaki ka rashin ka’a ka ya taba bullowa ka shi a yayin shugabancin kasa cikin kakin Soja, ka cewa wannan shirin ya taimaka matuka wajen sake fasalin halayyar ’yan kasa ka kyautata zamantakewarsu, mukkin muna son  mu farfako ka kanmu ka kuma kasarmu kaga turbar rugujewa.

 

Suleiman kahiru <[email protected]>