Sakin layi
Wani Bamaguje ne aka kai shi kara kotu. Da alkali ya zo yanke hukunci sai ya ce masa: “Sakin layi na goma, ca cikin baka, kotu ta daure Bamaguje shekara daya amma me za ka ce wa kotu?” Nan take sai Bamaguje ya ce: “Allah gafarta malam, ai ni wajen sakin layin nan, nan maganata […]
Wani Bamaguje ne aka kai shi kara kotu. Da alkali ya zo yanke hukunci sai ya ce masa: “Sakin layi na goma, ca cikin baka, kotu ta daure Bamaguje shekara daya amma me za ka ce wa kotu?” Nan take sai Bamaguje ya ce: “Allah gafarta malam, ai ni wajen sakin layin nan, nan maganata take!”
Daga Amiru Isah Bakori, 07068147933