Salihu Gwamna: Mutumin da aka hada yankunan Najeriya a gabansa
Zungeru wani gari ne a karamar Hukumar Wushishi ta Jihar Neja da Turawan mulkin mallaka suka zauna tare da gudanar da mulki kuma suka samar da sansanin da suke horar da jami’an tsaro,