Sallamar Tantawi juyin-juya hali ne – Misirawa
Magoya bayan Shugaba Muhammad Mursi sun yi gangami a fadar shugaban kasa da ke birnin Alkahira, inda suka yi bikin murnar sauke shugaban rundunar sojan Masar, Hussein Tantawi daga mukaminsa,