Sallar Basakkwace

Wani Basakkwace ne ya bi jam’in Sallar Isha’i, ana cikin Sallah sai ya dauko goro ya gutsura, yana taunawa kurus-kurus! Bayan an kammala Sallar, sai aka ce masa: “Haba dan Sakkwato, yaya ana Sallah kai kuma kana cin goro?” Sai ya ce: “Tun da ba ni ka karatu ba, laifi na yi don na tamna […]

Sallar Basakkwace
Sallar Basakkwace

Wani Basakkwace ne ya bi jam’in Sallar Isha’i, ana cikin Sallah sai ya dauko goro ya gutsura, yana taunawa kurus-kurus! Bayan an kammala Sallar, sai aka ce masa: “Haba dan Sakkwato, yaya ana Sallah kai kuma kana cin goro?” Sai ya ce: “Tun da ba ni ka karatu ba, laifi na yi don na tamna goro?”
Daga Surayya Nasir Kano, 08166238930

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida