Salman Khan ya zama furodusa

Shahararren jarumin fina-finan Indiya Salman Khan ya zama furodusa, inda ya qaddamar da tambarin kamfaninsa mai suna Salman Khan Productions.Jarumin ya ce a yanzu ya kammala shirye-shiryen daukar sabon fim dinsa mai suna ‘Subhash Ghai’s Hero’.“Salman ya bayyana burin shirya fim dinsa, hakan ne ya sa ya bude kamfaninsa don ganin ya cim ma burinsa.” […]

Salman Khan ya zama furodusa

Jarumi Salman KhanShahararren jarumin fina-finan Indiya Salman Khan ya zama furodusa, inda ya qaddamar da tambarin kamfaninsa mai suna Salman Khan Productions.
Jarumin ya ce a yanzu ya kammala shirye-shiryen daukar sabon fim dinsa mai suna ‘Subhash Ghai’s Hero’.
“Salman ya bayyana burin shirya fim dinsa, hakan ne ya sa ya bude kamfaninsa don ganin ya cim ma burinsa.” Inji wata majiya ta kusa da jarumin.
Idan ba za a manta ba dai ‘yan uwan jarumin Sohail da Arbaaz tuni suka bude kamfanoninsu.