Sama da matasa 40 ke son auren Safiya

Sakamakon tubar da Safiya Musa ta yi daga sana’ar karuwanci sama da matasa 40 a Jihar Bauchi ke ci gaba da nuna bukatarsu na ganin sun auri Safiya watakila saboda Alhaji Abubakar Usman ya ce zai ba da tallafi daidai bakin gwargwado ga wanda ya amince zai aure ta tunda yanzu ta tuba.