Samar da qwararrun unguzomomi ya rage mace-macen mata masu juna biyu

Mataimakiyar Shugabar Makarantar Ungozoma a matakin farko ta Jihar Kano (School of Basic Midwifery) da ke dambatta Hajiya Asiya Sani ta ce ba da cikakken horo kan aikin ungozoma ya taimaka wajen rage yawaitar matsaloli a lokaciin da mata masu juna biyu suka zo haihuwa musamman rage yawan mace-macen mata masu juna biyu.