Samira Saje ta zama jakadar shirin Master Stroke
Fitacciyar jarumar finan-finan Hausa, Rakiya Suleiman Saje, wadda aka fi sani da Samira Saje ta zama jakadar shirin Masterstroke, karkashin Cibiyar Acha Memorial Foundation.