Samun gawar dalibin makarantar sojoji ta jefa jama’a cikin juyayi
Gawar wani dalibin makarantar sojoji da ke Zariya mai suna Hamza Muhammad dan’azumi da aka samu a gefen wani rafi da ke kusa da makarantarsu ta jefa mutane cikin rudani