Sana’ar kilishi a Arewacin Kamaru

Duk sa’ar da aka ambaci sunan birnin Ngaoundere na lardin Adamawan Kamaru, duk wanda ya san birnin, ire-iren abubuwan da zai iya tunawa a cikin kwakwalwarshi suna da yawa.