Sana’ar zuma ta ba ni sarauta a Katsina —Sarkin Zuman Sarkin Katsina

Alhaji Kado Sule Sha’iskawa, yana daya daga cikin wadanda suka shahara a kan sana’ar danyar zuma da kuma sarrafa ta domin ta zama magani ga cututtuka da dama.