Sanata Joseph Waku ya rasu
Dan majalisar dattawa, Sanata Joseph Kennedy Waku, mai wakiltar mazabar Benuwai ta shiyyar Arewa maso Yamma a majalisar ya rasu. An sanar da rasuwar Sanatan ne a daren jiya Lahadi. Matar Sanatan Rosemary Waku, wanda take shugabar sashen hulda da jama’a ta Jami`ar koyon aikin noma ta Makurdi ta tabbatarwa majiyarmu rasuwar mijin nata hakan […]
Dan majalisar dattawa, Sanata Joseph Kennedy Waku, mai wakiltar mazabar Benuwai ta shiyyar Arewa maso Yamma a majalisar ya rasu.
An sanar da rasuwar Sanatan ne a daren jiya Lahadi.
Matar Sanatan Rosemary Waku, wanda take shugabar sashen hulda da jama’a ta Jami`ar koyon aikin noma ta Makurdi ta tabbatarwa majiyarmu rasuwar mijin nata hakan ta wayar tarho yau Litinin.