Sanata mai wakiltar shiyyar Daura ya rasu
A safiyar yau ne aka samu labarin cewa Allah Ya yi wa Sanata Mustapha Bukar (Madawakin Daura) rasuwa. Sanata Mustapha shi ne sanata mai wakiltan shiyar Daura a Majalisar Dattijan Najeriya, kuma ya rasu ne bayan gajeriyar jinya da ya yi. Allah Ya jikansa ya kuma gafarta masa.

A safiyar yau ne aka samu labarin cewa Allah Ya yi wa Sanata Mustapha Bukar (Madawakin Daura) rasuwa.
Sanata Mustapha shi ne sanata mai wakiltan shiyar Daura a Majalisar Dattijan Najeriya, kuma ya rasu ne bayan gajeriyar jinya da ya yi.
Allah Ya jikansa ya kuma gafarta masa.