Sanata Tella ya nemi mutanen kauyen Ninte su zauna lafiya
Sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu Mista danjuma Tella La’ah ya bukaci jama’ar garin Ninte da rikicin Fulani da Numana ya shafa a karamar Hukumar Jama’a a Jihar Kaduna su rungumi juna su zauna lafiya kuma su zamo jami’an tsaron kansu da kansu domin babu wanda zai iya tsare su fiye da kansu musamman a […]
Sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu Mista danjuma Tella La’ah ya bukaci jama’ar garin Ninte da rikicin Fulani da Numana ya shafa a karamar Hukumar Jama’a a Jihar Kaduna su rungumi juna su zauna lafiya kuma su zamo jami’an tsaron kansu da kansu domin babu wanda zai iya tsare su fiye da kansu musamman a wannan lokaci da gwamnati ke ji fama da matsaloli.