Sanatan PDP daga Gombe ya koma APC
Rahotanni daga majalisar Dattawa sun tabbatar da cewa, dan majalisar dattawa daga jihar Gombe, Sanata Joshua Lidani ya canja sheka daga jam’iyyar adawa ta PDP ya koma APC a yau Laraba. Shugaban masu rinjaye na majalisar Ahmad Lawan ne ya sanar da ficewar dan majalisar a zaman majalisar. Sanata Lidani, tsohon Mataimakin Gwamnan jihar Gombe […]
Rahotanni daga majalisar Dattawa sun tabbatar da cewa, dan majalisar dattawa daga jihar Gombe, Sanata Joshua Lidani ya canja sheka daga jam’iyyar adawa ta PDP ya koma APC a yau Laraba.
Shugaban masu rinjaye na majalisar Ahmad Lawan ne ya sanar da ficewar dan majalisar a zaman majalisar.
Sanata Lidani, tsohon Mataimakin Gwamnan jihar Gombe wanda a yanzu yake wakiltar mazabar Gombe ta kudu.