Sani Aliyu Dandawo ya rasu

Allah Ya yi wa shahararren mawakin Hausa, Alhaji Sani Aliyu Dandawo, rasuwa. Marigayin ya rasu ne ranar Lahadi a garin Yauri da ke Jihar Kebbi, yana da kimanin shekaru 78.

Sani Aliyu Dandawo ya rasu
Sani Aliyu Dandawo ya rasu

Allah Ya yi wa shahararren mawakin Hausa, Alhaji Sani Aliyu Dandawo, rasuwa.

Marigayin ya rasu ne ranar Lahadi a garin Yauri da ke Jihar Kebbi, yana da kimanin shekaru 78.