Santin Bakano

Wani Bakano ne ya kai ziyara Yola, an kawo masa abinci, za a sa man shanu ya ce shi ba ya so. Rannan sai aka mance aka zuba masa har da man shanu a miya. Da ya fara zabga loma, can sai ya ce: “Wannan kamar miyar kuka ko kuma ta yakuwa, amma dai gaskiya […]

Santin Bakano
Santin Bakano

Wani Bakano ne ya kai ziyara Yola, an kawo masa abinci, za a sa man shanu ya ce shi ba ya so. Rannan sai aka mance aka zuba masa har da man shanu a miya. Da ya fara zabga loma, can sai ya ce: “Wannan kamar miyar kuka ko kuma ta yakuwa, amma dai gaskiya ta yi dadi. Harshena har wani santsi-santsi yake yi.”

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida