Santin rake

Wani Bafulatani ne yana shan rake sai ya ga an zo an wuce da gawa a makara sai ya ce: “Wai me ya sa su awaki idan an yi musu mutuwa ba su zaman makoki?”Daga Ibrahim Muhammad Kaduna 08183432065

Santin rake
Santin rake

Wani Bafulatani ne yana shan rake sai ya ga an zo an wuce da gawa a makara sai ya ce: “Wai me ya sa su awaki idan an yi musu mutuwa ba su zaman makoki?”
Daga Ibrahim Muhammad Kaduna 08183432065

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno