Saraki ya tallafa wa iyalan Rashidi Yekini

Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Bukola Saraki ya tallafa wa mahaifiyar marigayi shahrarren dan kwallon Najeriya Rashidi Yekini bayan ya gyara wa iyalan gidanta.