Sarakunan Borno biyu sun koma fadojinsu bayan kwato su daga Boko Haram
Biyu daga cikin sarakunan Jihar Borno da mayakan Boko Haram suka kora daga fadojinsu sun koma fadojin a ranar Asabar da ta gabata bayan shafe wata 17 suna gudun hijira