Sarkin Dutse ya gargadi hakimansa su guji shiga siyasa

Mai martaba Sarkin Dutse da ke Jihar Jigawa, Alhaji Nuhu Muhammad Sanusi ya gargadi hakimansa su guji amfani da rawaninsu suna cutar talakawansu ko kuma shiga harkokin siyasa.