Sarkin Fawa
Wani sarkin fawa ne aka kai shi gaban alkali kotu, sai alkalin ya yanke masa hukuncin daurin wata shida. Alkali sai ya ga bakin sarkin fawa ya yana motsi kamar yana fadin wani abu a boye. Alkali ya ce masa: “Ba zagi na ka yi ba dai ko?” Sai sarkin fawa ya amsa da cewa: […]
Wani sarkin fawa ne aka kai shi gaban alkali kotu, sai alkalin ya yanke masa hukuncin daurin wata shida. Alkali sai ya ga bakin sarkin fawa ya yana motsi kamar yana fadin wani abu a boye. Alkali ya ce masa: “Ba zagi na ka yi ba dai ko?” Sai sarkin fawa ya amsa da cewa: “Amma kuma ai ba yabon ka na yi ba!”