Sarkin Fulani

Wani sarkin Fulani ne ya yi tafiya sai ya ba da rikon gari, lokacin da ya dawo sai jama’arsa suka zo yi masa sannu da zuwa; sai wani ya ce: “Yallabai da ka tafi sai muka ji dadi.” Sarki ya ce: “Da na dawo fa?” Sai mutumin ya ce: “Sai muka kara jin dadi.”Labarai daga […]

Sarkin Fulani
Sarkin Fulani

Wani sarkin Fulani ne ya yi tafiya sai ya ba da rikon gari, lokacin da ya dawo sai jama’arsa suka zo yi masa sannu da zuwa; sai wani ya ce: “Yallabai da ka tafi sai muka ji dadi.” Sarki ya ce: “Da na dawo fa?” Sai mutumin ya ce: “Sai muka kara jin dadi.”
Labarai daga Rabi’u Yunus Kura Agege-Legas 08035788242