Sarkin Hausawan Mil 12 ya kwanta dama

Allah Ya yi wa Sarkin Hausawan Mil 12 a Legas, Alhaji Jibrin Usman rasuwa a cikin daren ranar  Juma’ar da ta gabata (3/6/2016).