Sarkin Ibadan ya cika shekara 99: Hira da Mai jiran Gado

Daya daga cikin manyan sarakunan yarbawa, Mai martaba Olubadan na Ibadan, Oba (Dokta) Samuel Osundiran Odulana, Odugade na 1, ya cika shekara 99 a duniya.