Sarkin Kano ga Buhari: Kada gwamnatinka ta yi karko irin ta Jonathan

Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya gargadi Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya guji maimata kura-kuran da tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi domin kada gwamnatinsa ta yi karko irin na wadda ta gabata.