Sarkin Keana ya rasu
Allah Ya yi wa Sarkin Keana da ke karamar Hukumar Keana a Jihar Nasarawa, Mista Emanuel Elayo rasuwa. Sarkin ya rasu ne a wani asibiti da ke birnin Dubai bayan ya yi fama da dogon rashin lafiya.