Sarkin Lafiya Mustapha Agwai ya rasu

Mai Martaba Sarkin Lafiya babban birnin jihar Nasarawa, Alhaji Isa Mustapha Agwai 1 ya rasu. Madakin Lafiya, Alhaji Isiyaka Dauda ne ya tabbatar da rasuwar Sarkin yau Alhamis. Cikakken rahoton na nan tafe.  

Sarkin Lafiya Mustapha Agwai ya rasu

Mai Martaba Sarkin Lafiya babban birnin jihar Nasarawa, Alhaji Isa Mustapha Agwai 1 ya rasu.

Madakin Lafiya, Alhaji Isiyaka Dauda ne ya tabbatar da rasuwar Sarkin yau Alhamis.

Cikakken rahoton na nan tafe.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta