Sarkin Musulmi ga Jonathan: Ka ayyana afuwa ga mayakan Boko Haram

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya shawarci Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya ayyana cikakkiyar afuwa ga mayakan Boko Haram a yayin ziyararsa a Maiduguri fadar Jihar Borno