Sarkin Yarabawa ya ziyarci Sarkin Hausawan Agege
Sabon Sarkin Yarabawan yankin Agege da ke Jihar Legas, Alhaji Oba Oyedeji Kamila Akanni Isiba, Ogisonyi 1, ya kai ziyara ta musamman ga sarkin Hausawan Agege, Alhaji Muhammadu Dogon Kadai