Sauka lafiya
Wani Babarbare ne ya shiga mota daga Maiduguri zuwa Bauchi. Da mota ta tashi za a tafi sai wani mutum ya ce a sauka lafiya. Sai Babarbare ya firgita, ya fito daga motar ya ce: “Ku ba ni kudina, ni ba Lafiya zan je ba.” (Ya yi zaton motar garin Lafiya za ta, ta Jihar […]
Wani Babarbare ne ya shiga mota daga Maiduguri zuwa Bauchi. Da mota ta tashi za a tafi sai wani mutum ya ce a sauka lafiya. Sai Babarbare ya firgita, ya fito daga motar ya ce: “Ku ba ni kudina, ni ba Lafiya zan je ba.” (Ya yi zaton motar garin Lafiya za ta, ta Jihar Nasarawa saboda ya ji an ce sauka lafiya).
Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003