Sayar da kamfanin SAHCOL ya janyo kace-nace
An samu rashin jituwa dangane da batun sayar da kamfanin da ke kula da hada-hadar kamfanonin jiregen sama na SAHCOL kan rashin sanya kamfanin cikin jerin sunayen kamfanonin da ke tsarin hada-hadar hukumar hannayen jarin ta kasa shekaru tara bayan sayar da kamfanin. Tuni kungiyar manyan ma’aikatan zirga-zirgar jiragen sama suka yi koke ga hukumar […]
An samu rashin jituwa dangane da batun sayar da kamfanin da ke kula da hada-hadar kamfanonin jiregen sama na SAHCOL kan rashin sanya kamfanin cikin jerin sunayen kamfanonin da ke tsarin hada-hadar hukumar hannayen jarin ta kasa shekaru tara bayan sayar da kamfanin.
Tuni kungiyar manyan ma’aikatan zirga-zirgar jiragen sama suka yi koke ga hukumar sayar da kadarorin gwamnati ta BPE kan zargin tafka mugudi na tafiyar da kamfanin.