Sayar da kayan mata: Sana’a ko batsa?

Sau da dama idanun mata kan rufe wajen rububin sayan kayan mata ko kuma hakin maye don a ganinsu ta haka ne za su iya mallake mijinsu har ya rika ganin sauran mata tamkar maza.